Labaran Duniya

Yanzu yanzu an kama wasu daga cikin matan da sukewa yan Bindiga safarar makamai A…

Yanzu wannan yan mata suna hannu hukuma domin cigaba da bincike dakuma yi musu hukunci dai dai da abinda suka aikata.

Wasu Jama ar keganin wahalar da kasar ke ciki ta yadda shuwa gabanin sukayi burus da yan kasarnan wannan ka iya janyo qalu bale wajan Kara yawan bata gari.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI