Labaran Alajabi
Innalillahi wa inna ilaihi raju’un Allah yadauki rayuwar ta da azumi a bakinta bayan fama da r…
Fitacciyar matashiya Aisha Umar Ardo, ta riga mu gidan gaskiya bayan fama da rashin lafiya a watan Ramadan, hakika kyawawan halayen matashiyar ya saka dubban mutane kuka.