Labaran Duniya

Qalu inna lillahi wannan mutumin da kuke ganin watansa uku a hannun yan bindiga yanzu yanzu kuma y…

Inna lillahi wa Inna ilaihin raju’un.👇

Wannan Da Kuke Gani Sunansa Salisu Ilyasu Takakume Yana Cikin Wadanda Iftila’in Yan Bindiga Masu Satar Mutane Ya Fadawa a Kauyen Takakume dake Jahar Sakkwato Bayan Shafe Wata Ukku da Kwana Shidda a Hannun Yan Bindigar Yau Allah Ya Nufa Yana Cikin Wadanda aka sako.

Abun tausayi saboda Tsanani Wahala da wannan bawan Allah Yayi Wlh ko tafiya kasayi yayi.

Ya Allah Muna Rokonka ka mana tsari daga Wadannan miyagun Mutane.

Ya Allah Ka dawo mana da Aminci a Kasarmu Baki Daya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI