Labaran Duniya
Wannan shine dalilin da yasa akayiwa mallam kisan Gilla gaskiya ta bayyana Gameda kis…
kafin a kashe wannan malami yayi bayani ACIKIN wannan rahotan kamar yadda yazo mana yadda mallam din Yana gaya musu gaskiya kan abinda suke yi Allah ubangiji bazai barsuba LOKACI Allah ya’ara musu..
saide bayan hakan wani daga cikin kungiyar da suka Hallaka shin sunce yadena irin wannan wa’azi yace bazai denaba wa’azi aikin annabawane Dan hakan bazaidena koyi dasuba.. jama’a SUNA ganin kamar yadda rahoto yanuna hakan Yana daya daga cikin hajjojin hakan..