Month: March 2024
-
Labaran Duniya
Yanzu yanzu yan bindiga a ƙauyen Gidan Bakuso dake karamar hukumar Gada ta jihar Sokoto, yan bindiga sun kwashe almajirai 15 sanan sukai. Karin bayani.
Labarin dake shigo mana yanzu yan bindiga a ƙauyen Gidan Bakuso dake karamar hukumar Gada ta jihar Sokoto, yan bindiga…
Read More » -
Labaran Duniya
Wannan itace Aisha hamza yar shekara 38 Domin tsira da mutunci nakeyin noma karin bayani..
Aisha hamza yar a salin jahar kaduna dake zaune a makarfi ta bada shawari gameda harkar noma yadda a wannan…
Read More » -
Labaran Duniya
Wannan itace Zainab sulaiman Mai sana’ar adedeta sahu a Abuja a wannan sana’ar nake samun farinciki kuma abin mamakin karanta karin bayani
Matashiyar Mai suna zainab sulaiman ta Bayyana farin cikinta Domin a wannan sana’ar nace samun farinciki in rufawa kaina asiri…
Read More » -
Labaran Duniya
Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un 😭 Allah Yayiwa Mawakiyar Faira Sayyada Rasuwa Allahu Akbar.
Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un 😭 Allah Yayiwa Mawakiyar Faira Sayyada Rasuwa Allahu Akbar.
Read More » -
Labaran Duniya
Hukumar Koli ta addinin Musulunci, karkashin jagorancin mai alfarma sarkin Musulmi ta ayyana ranar Lahadi a matsayin ranar duba jaririn watan Ramadan.
Hukumar Koli ta addinin Musulunci, karkashin jagorancin mai alfarma sarkin Musulmi ta ayyana ranar Lahadi a matsayin ranar duba jaririn…
Read More » -
Labaran Alajabi
Qalu innalillahi Allah yakawowa muslmai agaji Kwamitin Tsaron ya ce ana buƙatar tsagaita wuta don a samu damar kai wa faraen hula agaji a cikin watan Ramadan mai amfarma.
Qalu innalillahi Allah yakawowa muslmai agaji Kwamitin Tsaron ya ce ana buƙatar tsagaita wuta don a samu damar kai wa…
Read More » -
Labaran Duniya
Ƴan bindigar sun kai hari ne a Anguwar Makera da ke yankin Kwasakwasa a ƙaramar hukumar Birnin Gwari a lokacin da Musulmai ke sallar Juma’a da misalin ƙarfe biyu na rana.abin…
Ƴan bindigar sun kai hari ne a Anguwar Makera da ke yankin Kwasakwasa a ƙaramar hukumar Birnin Gwari a lokacin…
Read More » -
Labaran Alajabi
Wannan ce matashiyar da ta bada mamaki Domin in dogara da kaina nake tallan mafici kuma ni matashiya ce amm…
Ku Kalli Hotunan Yadda Wata Matashiyar Budurwa Ke Tallan Mafici A Cikin Unguwanni A Ƙokarinta Na Ganin Ta Dogara Da…
Read More » -
Labaran Duniya
Kada Ka Kuskura Kayi Aure Har Sai Ka Mallaki Wadanan Abubuwan Idan Kuma Kayi Zaka Kare A Asibiti.
idan zakayi aure to yazama kanada Abu uku yazamto kana sina’a saboda zaman aure dolls saida kulawa Sannan yazama kana…
Read More » -
Labaran Alajabi
Duk tsanani Allah bazai hanaba Ko ina talaka zai sa kansa? Shike nan suma masu gidajen burodi a Nijeriya sun fara yajin aiki….
Duk tsanani Allah bazai hanaba Ko ina talaka zai sa kansa? Shike nan suma masu gidajen burodi a Nijeriya sun…
Read More »