Month: March 2024
-
Labaran Alajabi
Ina cikin wani hali ta wannan Hanyar ne nake samun abinda zan kai baka nida yarana saboda mijina y…
Allah sarki yadda aka ga wata baiwar Allah tana wanke shinkafar da aka zubar da ita a kasa tana dauraye…
Read More » -
Labaran Duniya
Karon farko a tarihin rayuwarmu, za’a yi Tafsiri a watan Ramadan ba tare da Sheikh Abubakar Giro Argungu ba. Allah ya jikan Sheikh Abubakar Giro Argungu, idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani, Yaa Hayyu Yaa Qayyum.
Karon farko a tarihin rayuwarmu, za’a yi Tafsiri a watan Ramadan ba tare da Sheikh Abubakar Giro Argungu ba. Allah…
Read More » -
Labaran Duniya
DA DUMI-DUMI: Gwamnan jihar Gombe Alhaji Muhd Inuwa Yahaya, ya karrama Hajara Ibrahim ‘yar Gombe, wadda ta lashe gasar karatun kur’ani ta kasa da kasa a kasar Jordan. – Jaridar Wasiyya
DA DUMI-DUMI: Gwamnan jihar Gombe Alhaji Muhd Inuwa Yahaya, ya karrama Hajara Ibrahim ‘yar Gombe, wadda ta lashe gasar karatun…
Read More » -
Labaran Duniya
Wani fursuna mai suna Ibrahim Dala, ya ce tun a 2009 aka garkame shi ba tare da shari’a ba Wani kuma ya ce har yanzu bai san makomarsa ba tun zuwansa kotu na karshe a 2017 karin bayani..
Wani kuma ya ce har yanzu bai san makomarsa ba tun zuwansa kotu na karshe a 2017. Akalla fursunoni 300…
Read More » -
Labaran Duniya
Yana daga cikin dalilan da su ka sa ba zan iya auran farar hula ba saboda ni ba na ɗaukan raini – Sojar Nijeriya Mace ta bayyana Mezakuce
Yana daga cikin dalilan da su ka sa ba zan iya auran farar hula ba saboda ni ba na ɗaukan…
Read More » -
Labaran Siyasa
KA JI RABO: Kannywood Tayi Sabuwar Jaruma Wacce Zaafara Haska Film Da Ita,, Sunanta Hasmah.
Wane Fata Kukemata_? KA JI RABO: Kannywood Tayi Sabuwar Jaruma Wacce Zaafara Haska Film Da Ita,, Sunanta Hasmah. Wane Fata…
Read More » -
Labaran Duniya
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce wasu ƴan Tiktok sun gwangwaje ta da kyautar mota don ci..
gaba da ayyukanta na “Operation Kau da Baɗala”.A bidiyon da Hisbah ta wallafa a shafinta na Facebook, an ga Sheikh…
Read More » -
Labaran Duniya
KAJI RABO: Sabon ginin hukumar hisba na jihar Kano kwankwaso da abba kabir sun..
Gwamna Abba Ya fara Gina Sabuwar Hisba..A kokarin sa na cika alkawarin da ya dauka na inganta hukumar Hisbah ta…
Read More » -
Labaran Alajabi
LABARI MAI DADI: Wani Attajirin Dan Kasuwa A Ƙaramar Hukumar Mani Dake Jahar Katsina Mai Suna Alh Idris Nasarawa (Kafi Gwamnati) Yana Chigaba Da Bi Gida-Gida Yana Ta Raba Gero Kwano 5 Sukari Kwano 1 Wanda Kimanin Kudin Sunkai Kusan ₦13k,
Masu Rabon Sunabi Kauyuka Gida-Gida Suna Raba Kayan. Muna Adduar Allah Yaqara Arziki Da Wadata. Daga Yusha’u Ma’aruf
Read More » -
Labaran Duniya
Wata bazawara mai suna Fatima ƴar shekara 25 ta bada cigiyar neman mijin aure inda tace ita sakin wawa ce domin kuwa ko ciki tsohon mijin nata bai iya yi mata ba..
Shin a matsayin ka na saurayi zaka iya fara auren bazawara maimakon budurwa?
Read More »