Labaran Duniya
Sako yaje inda ake bukata Dan haka dole sai mungaya musu gaskiya sheik Gurum ai mu…
wannan yanayinda ake ciki na tsadar rayuwa Wanda a kasashen Africa abincima yana gagara kullum shuwagabanin sun burus.
musamman a Nigeria yadda yayinda ake ciki na halin kaka nakayi shikuma shugaban kasar yasake Kara kuɗin saudiya Wanda kuma malamai sun fito sun nuna rashin amin cewarsu akan hakan Wanda malaman kecigaba da yin wa’azi Baruwana su da masu mulki domin aikin Allah . Allah kasa mudace amin Muna Godiya da zuwa shafin mu mai albarkha..