Labaran Alajabi
Malam mijina yasa nayiwa iyayena rashin kunya na rabu dasu yanzu kuma iyayena sun mutum saurari bayani Mallam…👇
Babban ta kaicin ma yanzu sun mutum balle ki naimi yafiyarsu. dukkan irin soyayyar da wani namiji Zai nuna Miki bakamar ta iyayankiba domin saida iyayanki suka raineki cikin sutura mai kyau sannan yaganki yace yanaso domin dabakida kyanda yagani atardake bazai ce yana sonkiba Dan hakan kinyi babban kuskure.
abu nabiyu mijinki zai iya rabuwa dake Amma mahaifiyarki ko mahaifiyarki baza suyi hakaba Dan ko mijinkine yarabu dake gurisu zakikoma to Ashe iyaye ba abin wulaqan ta wa bane ..