Labaran Alajabi
Wannan shine dalilin da yasa ake zargin abubakar Gumi da shugaban yan’ta adda. tundaga mulkin…
bayan bincike dakuma sanin yakamata da masa bincike sukayi wasu ke ganin abubakar Gumi a matsayin shugaban yan’ta adda musamman yadda ake zargin abubakar Gumi. yadda akaga yana zuwa gurin yan ta adda domin yin sulhu akan rashin Zaman da kasar Nigeria keciki.
tunda mulkin shugaban kasa Muhammad buhari yayinda Zaman lafiya yaki samuwa a kasar Nigeria yadda abubakar Gumi shine Wanda ke shiga cikin daji domin yin sulhu da masu garkuwar da mutane.
tun awan cen lokacin sai kuma yanzu da Zaman lafiya yaki samuwa a mulkin shugaban kasa bola Tinibu yadda ake ganin abubakar Gumi yana da daya daga cikin kungiyar mugayan mutane wato masu garkuwar da mutane shiyasa ake zargin sa. Muna Godiya da zuwa shafin mu mai albarkha