Labaran Duniya
Yanzu na Samu lafiya Bayan fama da rashin lafiya wasu bayin Allah sun daukin dauyin Jinyar dattijuwa da…
Bayan fama rashin lafiya wasu bayin Allah sun daukin dauyin Jinyar dattijuwa da… wannan baiwar Allah tayi fama sosai wajan yin jinya amma yanzu ta bayyana falalar tai mako..
da Al umma sukayi wajan kula da bada gudummawar ceto lafiyar ta