Labaran Kannywood
Jarumar fina-fin Kannywood, Rahama Sadau ta samu muƙami a gwamnatin Tinubu saide kashim shattima y..
Kashim Shettima ne ya sanar da nadin da aka yi wa Sadau a ranar Laraba a Abuja.
Jarumar za ta taka rawa a shirin gwamnati na tallafawa masana’antar kirkire-kirkire na zamani.