Labaran Duniya

Qalu innalillahi wa inna ilaihi raju un wallahi iyaye ba abin wasa bane domin sune suka fara bamu abinci kafin mubasu Amma dunbi ir….👇

INNALILLAHI : Wannan Rayuwar Du Abinda Kayiwa iyayenka kasani BASHI kacii, Wallahi Saikayi Nadama marar adadi. Allah yana taraka kuma zai kamaka,.

Allah Karabamu Da iyayenmu lafiya, Allah kamana tsari da irin wnn Arzikin dazai sa murena iyayenmu ko mu walakantasu,
Babu marar Hankali marar tunani sai wanda Yake rena iyayensa yake fada musu Munanan kalamai, subhanallah Allah katsaremu da wnn Halakar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI