Labaran Duniya
Ashe wannan ne ɗan sanda da ke rakiyar jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja ya rasu ana cikin tafiya. Bayan faruwar babban al..
Fasinjan cikin jirgin ya bayyana yadda lamarin ya faru tun daga farko har karshe.
Bayan jirgin ƙasan ya isa Kubwa, wata motar ƴan sanda ta zo ta ɗauki gawar yau Alhamis.