Labaran Duniya
Bayan kafa kwamitin bincike kan Abdullahi Ganduje, an bankaɗo wata badakala Karin bayani👇
Wasu takardu daga kotu sun bayyana yadda tsohon gwamnan ya siyar da kamfanin auduga ga iyalansa ba bisa ka’ida ba.
Wannan na zuwa ne bayan Gwamna Abba Kabir ya kafa kwamitin bincike kan Ganduje.