Labaran Duniya
A irin wannan lokaci wasu suna tambaya ko za a iya bada kuɗi maimakon abinci a zakkar fidda-kai Karin bayani.👇
Dr. Jamilu Yusuf Zarewa kwararren masani ne a kan bangaren fikihu, ya amsa wannan tambaya a baya.
Shehin malamin ya kawo ra’ayoyin malamai, kuma ya rinjayar da maganar da yake ganin cewa ta fi karfi. To Allah kasa mudace amin