Labaran Duniya
Wannam itce matashiya mai suna Jennifer wadda aka raɗa wa suna Nafisa bayan shiga Muslinci tabada labari yadda taji kan azumin ra…
bayan ta Musulunta a wannan watan na Ramadan ta shaida wa TRT Afrika Hausa irin daɗin da ta ji a lokacin da ta kai azuminta na farko.
bayan karɓar Musulunci. Ta ƙara da cewa “na yi azumi na ji daɗi, kuma zan ci gaba da yi har zuwa ƙarshen wata.”