Labaran Duniya
kungiyar Yan sa’kai 30 sun rasa rayuwarsu yayin artabu da ƴan bindiga a jihar Neja bayan kuma nasarar da sojojin suka Samu Karin bayani…
Lamarin ya faru ne a yankin karamar hukumar Mariga, in ji ciyaman Abbas Garba.
Ya kuma nuna damuwarsa kan hare-haren ƴan bindiga yayin da ake dab da shiga damina. Allah kasa mudace amin summa Amen