Labaran Duniya
Yanzu yanzu anga jaririn wata a Nijar Karin bayani👇
Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun ce an ga watan a jihohi biyar, abin da ke nufin gobe Talata ce ranar Idin Ƙaramar Sallah.Barkanku da Sallah jama’ar Nijar🙏🏽