Labaran Duniya

YANZU-YANZU: Babu Máhalukin Da Zai Iya Ganin Jinjirin Watan Shawwala A Yau , Céwar Masana sakamakon…

DAGA Shuaibu Abdullahi

Masana ilimiń wata sún tabbatar da céwar cikin iKon Allah babu wani mahaluki da zai iya ganin watan Shawwal a g0be litinin, wannan ne ke tabbatar da cewar Azumin wannan shekarar 30 za a cika cif-cif.

Sun tattara alkaluman ne bisa d0garo da sashin ilimin bindiddigi da baje fikirar ilimi da suka saba yi a kowane wata ba na Ramadan ba kawai, kuma watan Shawwal zai bayyana ranar Talata.

Sanarwar ta ce za a haifi watan Shawwal ne gobe Litinin bayan rana ta fadi da misalin karfe 7:21 hakan ke nuna céwar ba zai bayana sai ranar Talata, kuma lokacin da zai bayyana an haife shi da awanni 23 da ‘yan sakwanni.

Me za ku ce?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI