Labaran Duniya
A A Duk kan yan zawiyata suna azumi 30 Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi sai gobe zantura sallah ban samu Labarin ganin Jinjirin watan Shawwal ba saudiya ko najeriya Karin bayani
Fitaccen Malamin addinin Musulunci a Afrika Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi (RTA) ya umarci da Mabiya Ɗariƙar Tijjaniyya su cika Azumi 30,
Saboda Zawwiyyarsa ba su da labarin ganin jinjirin Watan Shawwal.