Labaran Alajabi
A halinda ake ciki bawan da yake bukatar tai mako kamar namiji.huja da Karin bayani.👇
mazaje sune ci da shanmu suturanmu komai kike bukata sai kice mai Gidan gakuma halinda ake ciki na wannan rayuwar Dan haka dolle mutai maki mazajen mu..
inko ba hakaba to dolle za aita fuskatar damuwa kala kala. Muna Godiya da zuwa shafin mu mai albarkha