Labaran Duniya
Fitaccen dan wasan kwallon kafa na kungiyar Al-Nassr ta kasar Saudiyya Cristiano Ronaldo ya taya al’ummar Musulmi barka da Sallah Karin bayani.👇
Fitaccen dan wasan kwallon kafa na kungiyar Al-Nassr ta kasar Saudiyya Cristiano Ronaldo ya taya al’ummar Musulmi barka da Sallah.
Dan wasa mafi hazaka aban garan kwallon kafa Wanda hakan yana Kara sama magoya baya..