Labaran Kannywood
Ance nayi kuskure Dan nace Kannywood Wuri Ne Na Nishadi Ba Gyaran Tarbiyya Ba -Fauziyya D Suleiman Karin bayani…
Mashiyar Kenan mai SUNA Fauuzyya sulaiman wacce tayi Kalaman cikin hikima da kuma burge jama a Cewa masana antar kannywood gurin ne na Nisha di bagun gyaran tarbiyaba.
Wanda a mahanga maikyau batunta haka yake saide mutum yaki fadin gaskiya kamar yadda wasu ke ganin hakan mene ra’ayinku
Muna Godiya da zuwa shafin mu mai albarkha