Labaran Duniya
Lalle aikin soja sai soja an cafke babban Dan ta adda Wanda yak@she sojoji 4 aciki harda janar na soja yanzu de yazo hannu bayan yace Karin bayani…
Rundunar sojan Nigeria Kan yi al’fahari da wannan. nasara narage mugun iri rundunar ta bayyana hakan bayan tasami nasarar yanzu Dan ta adda na hannu hukuma.
Allah kasa mudace Muna Godiya da zuwa shafin mu mai albarkha…