Labaran Duniya

Tofah yau de karyar daudu takare boburisky ya amsa duk tam bayarda kotu tayi masa nacewa.karin bayani👇

babban Dan daudu boburisky Wanda ke shaawar shigar mata tun yana karami bayan yadda yayiwa Kansa wasu chanjin halitta daga namiji zuwa mace.

boburisky Dan daudu ne da Yasami damar dakuma sakaki wajan yin dukkan abinda keso saide bayan muhukunta tarbiya sunga akwai Gyara atafiyar tashi daga bisani sai kuma tuhumar kotu Tabiyo baya bayan faruwar wani Al amari saide boburisky ya amsa Cewa shi. namijine ba maceba… Allah kasa mudace Muna Godiya da zuwa shafin mu mai albarkha

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI