Labaran Duniya
Babu Maciya Amana Aduniya Kamar Maza_Inji Sa’ Adatu Sani_karin bayani
wannan budurwa mai SUNA sa’adatu kamar yadda rahotan yazomana tayi wannan furuci domin dukan Dan Adam idan kaga yafadi damuwarsa akan abu to akwai abinda yafaru dashi.
duk cewar tayi furuci tana kuka Amma wasu nanagin suma matan haka suke zamani nine ahaka ko ace rayuwar ce tajuya.