Labaran Duniya

Kaso fiye da 90 na alƙaluman mace-macen da sace-sace, duka a arewacin Najeriya suke, Amma laifin wane. Karin bayani👇

acikin kaso 100 78 laifin Gwanatin kasane yadda Al umma kecewa Babu abinda zai gagari gwabnantin Amma tayi burus da hakan Wanda kuma awani sassan Nigeria hakan bata faruwa.

bayan yadda jamin tsaro SUNA aiki tukuro Amma kuma wasun su Makamin aikinsu yafi shakara 2 ba aimai sabis ba. to Allah kasa mudace Muna Godiya da zuwa shafin mu mai albarkha

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI