Labaran Duniya
KIRA GA IYAYE: Gaskiya dole al’ummar mu ta tashi tsaye. Daga gama azumi yara ƙanana yan shekaru 17-19 sun fara zuwa siyan kwaroron roba (Cond0m).Karin bayani
Wallahi in mutum na da yarinya, ya mike tsaye akan sanin wajejen da za ta ziyarta cikin bikin Sallah. Sannan yara masu dakin waje ko boys quarters, a dinga yi ana duba dakin su.
Allah Ka shirya mana zuri’a -Daga Pharn Musa Zaria