Labaran Duniya
ABIN TAUSAYI: Kowa Yana Ziyartar ƴan Uwansa Da Abokan Arziki a Lokacin Bikin Sallah. Waɗannan Yaran Sun Ziyarci Kabarin Mahaifiyarsu Domin Yi Mata Addu’a.
rayuwa Kenan Allah yajikan Muslimi ABIN TAUSAYI: Kowa Yana Ziyartar ƴan Uwansa Da Abokan Arziki a Lokacin Bikin Sallah. Waɗannan Yaran Sun Ziyarci Kabarin Mahaifiyarsu Domin Yi Mata Addu’a.
YA UBANGIJI KA JIƘAN IYAYEN MU.