Labaran Duniya
Anyi jana’izar Marigayi Prof. Sani Aliyu Saghir daren jiya a garin Sokoto.karin bayani👇
Sheikh Abubakar Usman Mabera ne ya jagoranci Sallar Jana’izar Marigayi Sani Aliyu Saghir.
Mai Alfarma sarkin musulmi tare da dubban mutane na ciki da wajen jihar Sokoto ne suka halarci wannan sallar jana’izar.
Muna rokon Allah ya jikanshi da rahama yasa ya huta mu kuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani.
Daga Comr Hafiz Aliyu Kabade