Labaran Kannywood
Ali Nuhu ya yi ƙarin haske kan halin da Adam Zango yake ciki Karin bayani 👇
Sarkin na Kannywood ya bayyana cewa jarumin na cikin ƙoshin lafiya.
Hakan na zuwa ne dai bayan Zango ya yi nuni da cewa akwai abin da ke damunsa.