Labaran Duniya

An cika shekara 10 da sace ƴan matan Chibok.A cikin waɗannan shekarun wasu daga cikin ɗaliban sun kuɓuta.karin bayani…

Sabon rahoton da gidauniyar MMF ta fitar ya nuna cewa daga cikin ƴan matan da aka sako, sun dawo da yara 34. Wanda Babu aure aka haifesu.

allah kakawomana agaji ya Allah dakuma zaman lafiya adukan in da al umma suke.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI