Labaran Alajabi
KUNJI RABO.Ina mai Godewa Allah da nasamu nasarar sauke alqur’ani duk da wannan tsofan nawa..
Masha allahu tsohuwa maiki manin shekaru masu yawa tayi Saukar Al qur ani maigirma Masha Allah Allah yakarawa annabi Muhammad daraja