Labaran Duniya
INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJI’UNA daren Jiya yan Bindiga Sun Shiga Garin Karin bayan…
Tsafe A Jihar Zamfara inda har suka kashe wannnan bawan Allah mai suna Musa Ille har cikin gidan sa.
Allah Ya Jikanshi da Rahama, Ya kawo mana zaman lafiya Mai Dorewa a ƙasarmu baki daya.
- Garewa Tv Plus