Labaran Duniya
Ƴan bindiga sun kai farmaki kan matafiya a titin Abuja zuwa Lokoja da tsakar dare karanta Karin bayani👇
Maharan sun kashe direba, sun yi awon gaba da fasinjoji 16, wani direba ya sha da ƙyar.
An tattaro cewa mutum 6 daga cikin waɗanda aka sace sun kuɓuta daga hannun ƴan bindiga.