Labaran Duniya
Wai meyasa Nigeria idan zata Kai hari sansanin yan’ta adda sai ta sanar bazasu bari sai sunKai ba sai su fada Karin bayani…
sauran kasashen da suka cigaba basa baiyana irin wannan batun sai sun bari sunyi nasara suke baiyana hakan Amma Nigeria.
kafin suyi sun sanar.