Labaran Duniya
TURKASHI DA ƊUMI-ƊUMI: Mai aiki a gidan mawaƙi Rarara ya gudu da motar matarsa karin bayani…
Allah kasa mudace amin summa amen
Ɗaya daga cikin yaran mawaƙi Rarara masu yi masa hidima, Najib ya shiga gidan mawaƙin ya yi masa mummunan sata ciki har da motar matarsa.
Kakakin Rarara Rabiu Garba Gaya ya shaida mana cewa Najib ya Shiga gidan Rarara din ne a lokacin da basa gari sun yi tafiya bikin ƙaramar Sallah