Labaran Alajabi
Wannan itace Fatima wacce malamin Islamiyar su yayiwa fyade yanzu tarasu.akwai Karin bayani👇
Allah yayi wa Fatima Dauda rasuwa ywu Laraba , mai shekaru 11 da malamin Islamiyyar su yayi wa fyade watannin baya.
Kafin rasuwarta dai tasha fama da ciwuka a matucinta da ta samu sanadiyyar fyaden da aka yi mata.
📸 Premier Radio 102.7 FM