Labaran Duniya
Allah sarki Gaskiya Rashin iyaye masifane Kalli yadda suka ci zarafinsa saboda y…
Rayuwar Kenan yadda wannan matashi ke ikirarin Wasu da hada Kai wuri daya domin cin mutumcinsa. saboda Rashin gata suka aikashi ga hukuma.
kamar yadda rahotan yazomana matashin ya koka matuka yadda Babu mai cetansa sai de Allah. Allah kasa mudace amin summa amen Muna Godiya da zuwa shafin mu mai albarkha