Labaran Duniya

Muna Cekiyar wannan yarinya Mai suna Fatima Abubakar Yero (fati) Amma tafi magana da fulatanci akan hausa. Karin bayani

Yar Asalin Dukku ce, Gomben Zuwa da ita akayi. Tafi magana da Fulatanci.
Ta batane a cikin garin Gombe anguwan Bomala kusada masallacin Baba Izala, jiya da yamma.
Zaa iya Kiran wannan number please a taimaka wurin Sharing please!! 08162596488
08142562733

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI