Labaran Duniya

Allahu Akbar Kadan daga cikin bawai Al Qur’anic bayan rasuwar sa Allah kabamu albarkha cinsa Karin bayani kasa…

INNÁ LILLAHI WA’INNÁ ILLAHI RAJI’UŃ
Masanin Kur’ani, Sayinna Ba Goni Modu Feya Ya Rasú

Za a yi jana’izarsa a yau Asabar 20 /04 /2024 da karfe 10:00 na safe a gidansa dake unguwar Gwange, Maiduguri jihar Borno.

Allah Ya gafarta masa. alqu an dadi Allah subuhana hu ya tanaji wani jin dadi acikin aljanna da dukkan Wanda suka San harafan Al qur ani kuma sukayi aiki dashi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI