Labaran Duniya
BABBAR MAGANA : Wata matashiya a kafar TikTok ta nuna damuwarta da irin yadda maza su kau da fuskarsu akan fararen mata su komawa baƙaƙe. Karin bayani na kasa..
Alhali maza sune Su saka mata su koma shafe-shafe. cwar wannan budurwa abinda yake ta bada mamaki Wasu kuma SUNA ganin tafadi gaskiya
Shin menene Ra’ayinku akan baƙar mace ko fara ?