Labaran Duniya
Nafi son auren Namiji wanda bai da chas, balle Ass, ya zama komi ni Zan masa hidima – inji matashiya – Safiyyat Abdulhamid karanta Karin bayani…
fitacciyar mai rubutu a kafafen sadarwar zamani.. sai de Wasu naganin raini zai iyya shiga tsakani Amma idan akwai so Babu abinda zai Hana mace tayima abinda yafi hakama inadai akwai kauna
mene ra’ayinku
HOTO📸 Safiyyat Abdulhamid / Facebak