Labaran Duniya
Mai martaba sarkin kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ya jagoranci yin sallar jana’izar matar lufudin kano Karin bayani…
Alh Tijjani Sarki Hajiya Halima Tijjani Sarki a fadarsa dake kofar kudu, Muna addu’ar Allah yajikanta da gafara Amin. Wanda Malam Daraja ya sallaceta. Ran sarki ya dade