Labaran Duniya
Yan bindiga sun kai sabon hari Dutse, wani gari da ke a babban birnin tarayya Abuja. dakuma laka…
A yayin harin, sun lakadawa wata mata dukan tsiya, suka yi awon gaba da mutane 5.
Wannan ya jefa al’umar Dutse a damuwa na karuwar yawaitar hare-haren ‘yan bindiga.