Labaran Duniya

DA DUMI-DUMI: Ba korar Fatima nayi ba Aure za ta yi shine ta bar aiki -inji uwargidan Fatima mai Zogale…

Hajiya Aisha Uwargidan Fatima Mai Zogale ta yi ƙarin haske game da korar Fatima da aka ce ta yi wai saboda Rarara ya yi mata waƙa.

A wani faifan bidiyo da ta fitar cikin daren nan Hajiya Aisha ta ce jiya da daddare Fatima ta same ta tace za ta bar aiki saboda aurenta ya matso. Ta ce bata kore ta ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI