Labaran Kannywood
Lokacin da Ibro zai rasu muna Asibiti na kira Yan Fim sama da 10, wani ya ce yana aiki, wani kuma ya ce yaushe za a sallame ku? Karin bayani…
Ba wanda ya dauko kafa ya zo…” – Cewar Rabi’u Daushe.
Cikakkiyar hirar za ta zo muku a daren yau ta wannan shafi.