Labaran Duniya
An tsinci gawar matashiya Murjanatu Zubairu, dalibar ajin karshe na Jami’ar Abuja da aka bayyana batarta a kwanakin baya karanta Ƙarin bayani..
Makusantanta sun bayyana cewa, matashiyar tana ajin karshe na kammala karatunta. – Allah ya mata afuwa ya karɓi aikinta na Alheri. ATP Hausa