Labaran Alajabi

INNÀ LILLAHI wannan itace matarda mijinta yasaketa bafada ba komai kuma Jiya tare suka ci abinci karanta Ƙarin bayani kaji abin ta…

ba fada ba kómai mijina bayan yayi sallar Asuba ya mikómin takardar saki, kuma Wallahi lafiya lau muke, jiya tare muka ci Abincin dare muna cu muna hira ina ta saka shi nishada da walwala, dón kwanan nan sai Naga ya zauna shi kadai Yana tunani kamar Yana da damuwa in na tambaye shi sai yace ba kómai.

Da na karanta takardar na dago kai muka hada ido idanuwa na cike da kwalla nace masa wane mai nayi Maka ?
Mai yayi zafi haka?
Sai yace min zama ne ya kare kawai .
Nayi hakuri.

Da ya ga kukana ya tsânan ta sai yacê wance kiyi hakuri ba s0n kine bana yiba, Amman Malamai na sún tabbatar min da cewa in har ina tare dake bazantaɓa yin arziki ba, sai dai na samu mai suna Safiyyya na aura shine burujin sunan mu zai haɗu.

Malama Ya zanyi?
Ni marainiyata ce , yarana uku,yanzu ma watana biyu da haihuwa ta ukun. Babata da babana duk sun rasu na rasa yadda zanyi.😭

DAGA Umma Suleiman Ƴan Awaki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI