Labaran Duniya

Masha Allah bayan ta Musulunta tasami mijin aure anan take karanta Karin bayani…

Wata baiwar Allah ta musulunta biyo bayan wa’azi da ta saurara daga Ƙungiyar wa’azin Nisa’us Sunnah a garin Pobur dake Jos ta Kudu.

Nan take ta samu miji kuma aka ɗaura musu aure da yardar iyayenta – Allah ya karawa Annabi daraja.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI